Download: Helen Reuben - Mai Kaunata
Minister Name: Miss Helen Reuben
Song Title: Mai Kaunata
Song Type : Gosple Music
Producer: Hikima
Release Date: 16th April 2022
Adamawa state gospel sensational minister, Songwriter, Vocalist Miss Helen Reuben is set to drop her debut song which she titled "Mai Kaunata".
The song Mai Kaunata is a song of submission to God for all his wonderful accomplishments in our lives.
Download | Listen & Share With Friends
Stream On Audiomack Below;
Song Lyrics:
Chorus:
Mai kaunata....2x tun farko har yau kana Nina man kauna.
Verse 1:
Ban taba Gani irin kauna Nan 2x
This kind of love,this kind of love e plenty wooo 2x
Duniya ta kini,yesu Yana so na
Mallam an kini yesu,Yana so na
Mallam an kini,yesu Yana Sona.
For God so love d world ,he gave his only son 2x
He die for,he set free,iam free...
Duk d Zunubi na,kana Nina man kauna.2x
Mai kaunataaaaaaaaa......
Chorus:
Mai kaunata....2x Tun farko har yau kana Nina man kauna.
Interlude:
ohooohoooohoojohohoho
Verse 2:
Wanene zai Nuna irin kauna Nan 2x
Sai yesu,sai yesu,sai yesu 2x
Nagode,nagode,nagode 2x
Ni na gode domin ceto ka
Ni na gode domin iyalina
Ni na gode domin Alherinka
Ni na gode domin,warkasuwa...
Duk da Zunubi na
Kana Nina man kauna
Baka barni ba kana Nina man kauna...
Ohhhh Mai kaunataaaa,Mai kauna
Tun farko har a yau kana Nuna man kauna 4x
Outro:
Tun farko har a yau...kana Nuna man kauna,tun....farko har a yau ...it love I see 2x
Duk d Zunubi na kana Nuna man kaunaka.yesu masoyi na na gode.
Drop Your comment below about how you feel about the song on the comments section....
2 Comments
The Lord is your strength ma'a.what a lovely song......
ReplyDeleteThanx dear
Delete