AMFANIN YIN TUSA 🙊🙈😆😁
"🗣 BAYANI AKAN TUSA🗣 Ya kamata ka san wadannan muhimman abubuwa 12 akan TUSA.
Binciken 🔬 masana ya tabbatar da;
1. Anfara bincike akan TUSA tin 1942 a kwalejin kimiya dake kasar Amurika.
2. Bincike ya nuna Mata sunfi Maza yin TUSA.
3. Mutum mai lafiya kanyi TUSA (12) a rana.
4. Fitar TUSA, alama ce ta kyawon aikin kayan sarrafa abinci a ciki.
5. Duk Wanda baya TUSA akai-akai to yayi sauri yaga likita.
6. Shakar TUSA yana da muhimmanci ga lafiyar mu.
7. TUSA tana dauke da sinadrin HYDROGEN SULFIDE a cikinta.
8. TUSA mata tafi ta maza wari saboda yawan ciye-ciye da sukeyi.
9. Yawan taunar cingam da lemun kwalba nasa yin TUSA sosai.
10. Anfi yin TUSA a lokacin zafi.
11. Rike TUSA nasa kun burin ciki.
12. Kuyi TUSA a duk lokacin da bukatar hakan ya taso, domin ba ason rike TUSA.
Allah Ya bada ikon yin TUSA, Amin. 👏🏻👏🏻👏🏻
Ayi TUSA lafiya. 🥴👏🤣
0 Comments