Ga hadin maganin da zakuyi amfani da shi wanda zaku dauki minti 40 kuna saduwa da matanku

Ga hadin maganin da zakuyi amfani da shi wanda zaku dauki minti 40 kuna saduwa da matanku


Ga hadin maganin da zakuyi amfani da shi wanda zaku dauki minti 40 kuna saduwa da matanku

 Da farko idan kana son ka zama wanda yake dadewa lokacin jima’i ka tabbata ka magance matsalar sanyi infection da kuma cutar da istimna’i yake haifarwa, domin ya zama daka sha magani zai fara maka aik

Idan kana da infection ko cutar masturbation zai zaka idan kasha magani kafin kaga aikin sa, sai a fara rage wannan infection din, kaga kenan zaka ga ka dauki lokaci magani bai farai maka aiki ba.

Saboda haka a rika kula ana magance cutar da take jawo matsala a mara da mazakuta da zarar an fahimci ana dauke da ita domin magani ya zama kana sha kaji aikin sa.

Zaka samu wadannan abubuwan kamar haka.

(1) Namijin goro guda 10.

(2) Kanunfari chokali 1.

Zaka shanya Namijn Goro ya bushe a inuwa sai a hada da kanunfari a dake au sosai, zaka rika amfani dashi a Nono ko a madara ta ruwa ko yugourt sau 2 a rana da safe da dare.

Wannan magani yana kara ruwan maniyyi yana kara karfin Azzakari yana magance kankancewar gaba yana magance infection yana kara sha’awa da nishadi da kuzari wajen jima’i.

Post a Comment

0 Comments