Sabon Hadin Domin Zama Mace Mai Ni’ima A Wajen Miji Da Kuma Na Karin Maniyyi Namiji

Sabon Hadin Domin Zama Mace Mai Ni’ima A Wajen Miji Da Kuma Na Karin Maniyyi Namiji


Sabon Hadin Domin Zama Mace Mai Ni’ima A Wajen Miji Da Kuma Na Karin Maniyyi Namiji

 AMFANIN KANKANA

uwargida kisamu kankana ki gyarta ki cire kwallayenta ki samu dabino ki saka sannan ki markada kisamu zuma cokali uku ki zuba sai madara da ruwa ki zuba kisaka a furej yayi sanyi kisha saiki dauko bawon kankanar ki busar dashi bayan kinyi wanka saiki turara farjinki dashi

Zaki samu ridi ki surfa ki dakashi sai kuma aya itama kidaka amma saikin soya ayar sannan kihada da garin cukwi kirinka saka cokali kamar3 acikin madara peak kinasha wannan ya inganta yana karawa mace ni ima sosai..
daga mana

Zaki iya yin shayin kara karfin sha awa da ni ima yanda zakiyi shine kisamu sassaken baure ki dakashi saiki daka kanunfari ki hada da lefton kinasha zakiyi mamaki musamman idan ke matar aurece…

Mata da maza masu kato tumbi wanda yake hanasu dadin saduwa sasu iya amfanida da KHAL TUFFA azuba aruwan dumi arinkasha sau2 safe da yamma allah yasa adace…

YANDA ZAKI ZAMA MAI NI IMA KAMAR KORAMA

Kisamu sassaken baure ki dafashi sai bayan ya dafu sai ki juye ruwan sai kisamu bazar kwaila da zuma da kanunfari da citta ki zuba aciki ki tafasa kirinka sha safe da yamma hmm..zaki zama cakwala dadi..

KARIN MANIYI

Wasu mazan suna fama da rashi maniyi amma ku gwada wannan kasamu albasa guda biyu a yan yankasu a soya sai bayan ta soyu sai ka kawo kwai ka zuba amma kada ka bari ya soyu ka sauke kaci idan kana haka in sha allahu za kayi mamaki..

SAKA ME GIDA KUKAN DADI

Ki samu totuwar raken da kika mai tsafta saiki barshi ya bushe kisamu gabaruwa guda3 da almuski da kanufari ki hadasu waje daya kirinka tsuguno kuma kirinka goga zaitun awajen zakiga yanda mai gida zaiyi..

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan Bayanin game da wannan maganin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Post a Comment

0 Comments