Yadda maza fiye da 500 sukayi lalata dani don na samu damar zuwa Turai

 

Yadda maza fiye da 500 sukayi lalata dani don na samu damar zuwa Turai


Yadda maza fiye da 500 sukayi lalata dani don na samu damar zuwa Turai

Tofa! Abin mamaki ko kuma abinda takaici baya karewa a wannan duniyar matukar Mutum yana raye zaita ganin abubuwa masu ban mamaki da kuma takaici wasua na ban haushi domin yadda al’umma suka rikice akan dole sai sun samu wannan duniyar ya kowanne hali

Wannan maatar ta fado wasu abubuwa wanda duk mai tausayi zai jin tasayinta domin halin da ta tsinci kanta aciki ko kuma ta jefa kanta wannan ba karamar masifa bace ace garin neman duniya ta jefa kanta acikin wannan mawuyacin halin wanda take danasani yanzu

Tace bata da wani buri face ta ganta a kasar waje saboda ta samu aikinyi mai kyau wanda za’a ana biyanta kudi mai yawa wanda zata biya bukatunta dana yan uwanta kawai dai talauci ne ya jefa ta a wannan harka

Ya kamata gwannati ta fito da tsarin da zatana bincike aka wa’yanda suke damfarar mutane akan cewa zasu kaisu kasar waje wanda suke samun dama suke karbar kudi a hannunsu ko kuma sunayin lalata dasu idan matane wannan abin yakan jefa wasu cikin bakin ciki da bacin rai wasuma sukan kashe kansu

Allah ya kyauta a kullum kasa kara lalacewa take babu wani sahihin abu wanda jama’a zasu kama domin samun kudi Allah ya kyauta

Post a Comment

0 Comments