Direba ya buge dan sanda shiga nan dominjin menene yafaru

Direba ya buge dan sanda shiga nan dominjin menene yafaru


 Rubutun da LASTMA ta yada ya ce, buge dan sandan ya jawo cunkoso, kana mutane da yawa sun taro don ganewa idonsu abin da ya faru.

Hakazalika, an ce tuni aka sanar da hukumar LASAMBUS domin shiga lamarin, kuma har yanzu ana ci gaba da bincike.

Martanin hukumar ‘yan sanda

Da yake martani ga abin da ya faru, kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Legas, SP Benjamin Hundeyin ya yi Alla-wadai da wannan barna da ta kai ga illata jami’in dan sanda. Ya yi martani ga hotunan da LASTMA ta yada tare da cewa:

“Mintuna 35 amma kuma sau 7 kadai aka yada a Twitter.”

“A juya wannan, a ce motar ‘yan sanda ce ta buge wani ta gudu ku ga yadda za a yada a Twitter na kakkautawa.”

“Irin haka dai a kullum ake wufantar da aikin kirki na ‘yan sanda, ake yada karyata akansu na munin aiki da gangancinsu.”

Post a Comment

0 Comments