Hukumar yan sanda ta kama mutum 61 wanda suke ai kata muggan aiki

Hukumar yan sanda ta kama mutum 61 wanda suke ai kata muggan aiki


 Abun da wannan labarin ya kunsa a ranar da akai taran a ranar da akai taran Dan takarar shugaban kasa na jam’iyar APC wato bola ahmad tinubu anyi nasarar kama wasu masu tada zaune tsaya har kimanin mutum 61 ku kuran karin bayanin.

Hukumar yan sanda ta jahar kano tayi nasarar kama wasu manyan yan ta adda har kimanin mutum 61 kamar yadda muka ga wani fai fan bidiyo na wani babban dan sanda yana magana.

A bidiyan kuma tabbas gashi munga wannan yan ta addan ko kuma muce masu tada zaune tsaya acikin al’umma dan haka yanzu zamu sakar muku wannan fai fan bidiyan domin ku gani sabo da gani ya koriji.

Dan haka yanzu sai ku danna wajan wannan katan rubutun da kasa domin anan ne kawai zaku iya kallan wannan bidiyan ga rubutun kamar haka FULL VIDEO kuna dan nawa zai kai kuku wajan bidiyan.

Post a Comment

0 Comments