Illar Cin Farar Kasa Ga Mace Mai Juna Biyu

Illar Cin Farar Kasa Ga Mace Mai Juna Biyu


 kusan abune sananne wasu matan idan suna da juna biyu zakaga suna cin kasa sosai kodai tabo ko fararkasa kodai kasa ta dandamali.

Abun dayake haddasa musu hakan yana da alaka da karancin sanadarai ajika musali SANADARIN IRON JANJINI KENAN yawanci matan da basa zuwa awu ko basa shan magungunan su na awu naqarin jini sunfi fiskantar wannan matsalara.

Shankasa ka iya janyo miki kamuwa da wata cutar dake cikin kasar dakamuwa da tsutsotsin ciki da sahauaransu.

+idan anadajuna biyu lallai adinga shan magungunan awu dakuma cin abunci me gina jiki.

 

Allah yakawo yadda za’aiya

Post a Comment

0 Comments