Kalli video yadda man tafarnuwa yeke kara abubuwa 5 ga maza masu aure

Kalli video yadda man tafarnuwa yeke kara abubuwa 5 ga maza masu aure


 Kalli video yadda man tafarnuwa yeke kara abubuwa 5 ga maza masu aure

Wannan man da kuke gani ba karamin mahimmanci ne dashi ba musamman a wajen ma’aurata maza wanda da yawa wasu sun fahimci amfaninsa wasu kuwa basu fahimta ba amma cikin ikon Allah yanzu zamu fada muku abubuwa gida biyar wanda man tafarnuwa yake ajikin namiji mai aure

1- man tafarnuwa yana karawa namiji kuzari yayin da yake jima’i da matarsa

2- yana karawa namiji ruwan manihi wanda kusan shine ni’ima na da namiji

3- yana karawa namiji girman azzakari da magance kankancewar azzakari

4- sannna yana da namiji juriya

5 – na karshe yana sa namiji ya dade yana saduwa da iyalinsa

Sannna zaku iya haÉ—awa da kanku yadda kuma ake hada wannan maganin shine zaku samu tafarnuwa ta bushe sosai sannan ku daka ta saiku tace da kwana biyu da kanta zata fitar da kyau

Post a Comment

0 Comments