Koda Gabanka Baya Tashi Kwata kwata to kayi amfanin da Wannan Hadin goribar za Asamu dacewa. Dayardar allah

Koda Gabanka Baya Tashi Kwata kwata to kayi amfanin da Wannan Hadin goribar za Asamu dacewa. Dayardar allah


 AMFANIN GORIBA GA LAFIYAR MU

– Tana maganin jiri. mai fama da jiri ko jiwa zai koneta ya rinka shekar hayakin kwallon na yan mintuna.

– Masu ciwon asthma zasu koneta bayan ta kone se a dake a dibi rabin cokali a zuba a tafashasshen ruwa kofi daya bayan minti goma, se asha. Za’a yi haka sau uku.

– Cinta hakanan na kara ma hakori karfi da qashi domin akwai sinadarin culsium a cikin ta.

– Cinta hakanan ya na karama maza kuzari da karfin jima’i ga namiji kuma tana kara yawan ruwan maniyi, musamman idan za a yi lemunta.

– Cinta hakanan tana maganin basir mai tsuro da wanda ba mai tsuro ba.

– Masu sanko ko wanda gashinsu ke zubewa su jikata idan ta jiku su rinka wanke kai da shi.

– Cinta rigakafi ne ga cutar daji wato cancer.

– Tana magance hawan jini idan aka dake garinta ya yi lukwi2 aka tankade se a zuba babban cokali daya a ruwa ya jiku se a tace a sha, za’a maimata har sau uku a rana.

– Cinta hakanan na rage kitse a jiki ma’ana yana rage timbi da qiba.

– Cinta hakanan na matsayin rigakafin kamuwa da ciwon zuciya.

Allah yasa mu dace

Post a Comment

0 Comments