Maganin kara tsayin Azzakari Da Hana Saurin Kawowa Lokacin Saduwa Cikin Sauki

Maganin kara tsayin Azzakari Da Hana Saurin Kawowa Lokacin Saduwa Cikin Sauki


 HANYOYIN KAURACEWA INZALI GA DA NAMIJI KAFIN GAMSUWAR MATARSA

 

Saurin zuwan Kai dai yana da sababi iri iri,kuma koma dai wanne ne da kai ya dace ka nemi magance shi domin dadadawa abokiyar zamanka.

Kafin ka samu maganin magancewar ga ka jarraba wadannan hanyoyin :-

 

-Ka tabbatar ka kashe mata jiki sosai ta hanyar tsotsar sassan jikinta, da ta fi jin tabi na tsawon lokaci kafin ka kusanceta(kamar irinsu,nonuwanta,kawunan nononta,farjinta da sauransu).

Ya danganta da kalar macen.Ya rage ga miji ya gano inda tafi bukatar a taba mata,domin wasu matan kunya na hanasu fadar hakan..

 

-bayan ka gano lagon matarka a wajan wasannin kafin fara jima’i,ka tabbatar ka takurawa wurin da tabawa,sha ko shafa gwargwadon yanda kaga tafi bukata.har sai ta matsu dan kanta ta fara kuka tana rokonka ka shigeta.

Domin a wannan yanayin tabbas bazata jima ba zata kawo kafin Kai,ya danganta da lafiyar namijin.

 

-Cizon harshe a yayin da kaji kana kokarin kawowa, yi kokarin kawar da hankalinka daga ABINDA kake aiwatarwa izuwa wani tunanin davan(wannan sai an daure)anan zakaji sperm din yana komawa..

 

-kokarin ciro azzakarin daga cikin farjin matarka.

Idan yaso sai ka mayar da yatsunka biyu ko Daya a cikin farjin nata ka cigaba sokashi kana zarewa gwargwadon yanda kakeyi da azzakarin kafin ka zareshi,bayan lafawar jin kawowar,sai ka mayar ka cigaba daga inda ka tsaya,ka tabbatar ta kawo kafin kai.

 

Insha Allah! In ka iya jarraba Wannan zaka Dan raka kafin ka sami magani na dindin.

 

Dan Tsokaci

*************

Ku daure ku rika yin maganin matsalarku, wlh mata suna jin tsananin bakin ciki da tsana a duk sa’in da mijinsu ya kusance su basu sami Gansuwa ba.

✍️

Ustaz Usman

ZAMANTAKEWAR AURE GA MA’AURATA:

 

Ina ganin ba laifi bane a matsayinki na wacce kikasan iyayenki Basu da halin yi maki kayan daki

In Kika zauna kukayi sulhu da mijin da zaki aura cewa kin yafe lefe yayi maki kayan daki??

 

Laifi ne dan kina marainiya kince da Wanda Zaki aura yayi miki kayan daki??

 

Da iyayen marayu da mabukata zasu Gane cewa yin masalaha tsakaninsu da mazajen da yaransu zasu aura zaifi amfani fiye da yawon neman taimakon kayan dakin da zasu rinkayi

 

Kaima a matsayinka namiji Yana dakyau ka lura cewa daga lokacin da kaga ana ta dagama bikin an kasa tsayar ma da ranar auranka ya dace ka nemi iyayen matar da zaka aura kaji meye matsalar?? Sau tari bukukuwan da ake dagawa Yana da nasaba da rashin kudin sayan kayan daki

 

Mu kasance masu nemawa junanmu sauki a Duk lokacin da hakan ya taso

 

Fartyma binta Abdullahi ✍️

Illolin istimna’i (masturbation) ga ma’aurata da hanyoyin guje:

 

Biyawa kai bukata ta hanyar istimna’i wato masturbation da turanci, ko kuwa “istimna’i” din da harshen larabci, yana nufin duk wata hanya da mutum zai bi don ya samarwa kanshi biyan bukata wato zubar da maniyyi ba tare da saduwa tsakanin jinsin mace da na miji ba.

 

Tarihi ya nuna cewa masturbation ya samo asali ne tun zamanin annabtan Annabi Luth (Lud), lokacin da jama’an wancan lokacin suka shiga cikin bala’in luwadi a tsakanin su, Matsalar da ta zama ruwan dare game duniya tsakanin mata da maza marasa aure wani lokacin ma harda masu auren.

 

Masana a fannin kiwo lafiya a mataki daban-daban sun sha gwagwarmaya wajen yakar wannan dabi’a a tsakanin al’umma lura da iri-iren illolin da wannan al’ada ke tattare dashi ga zamantakewar ma’aurata da kuma lafiyar su.

 

A likitance masana sun bayyana cewa istisma’i ba za’a kira shi da suna ciwo ba, haka kuma babu takamammen maganin da zai kawar da wannan al’amari kai tsaye illa canza ko sauya tunanin jama’a musamman wadanda suka rigaya suka afka cikin wannan dabi’ar. A bisa kula da illolin da wannan al’adar zai iya yi ga rayuwar bil’adama, masanan sun bayyana wasu daga cikin illolinsa, bayan ga haramcinsa a addinin Musulunci da ma na Kiristanci, da dama kamar haka:

 

Iillar istimna’i ga lafiyar bil’adama

 

Masana a fannin kiwo lafiya sun bayyana cewa, duk sanda bil’adama ya fitar da maniyyi, wahalar da jiki kan yi na dai-dai da gudun kilometer 13 (13km) wasu na iya wannan dabi’ar sau 3 ko fiye da haka a wuni, kunga a nan dole matsaloli su biyo baya kamar ciwon jiki da shanyewar hannaye da kuma rama da rashin kuzari. A bisa wannan dai masanan sun tabbatar da wannan dabi’ar na ruguza daukacin tsarin jikin bil’adama.

 

Masanan har ila yau, sun bayyana cewa wannan dabi’ar kan jawo ciwon zuciya ga mai yin ta. Ya kan jawo rashin karfin gaba. Duk mai wannan dabi’ar yau da gobe zai rasa karfin gabanshi kwata-kwata. Har ila yau an tabbatar da cewa duk mai dabi’ar lallai ne sai ya kamu da cutar sanyin mara (gonorrhea) wanda kan iya illanta shi.

 

Illoin istimna’i ga zamantakewar ma’aurata

 

Yana iya haifar da kiyayya da zargi tsakanin mata da miji. Duk ma’auratan da daya daga cikin su ke wannan dabi’ar to tabbas ba zai iya gamsar da daya ba ta hanyar jima’i. Misali, idan miji ya fita aiki yabar matar shi gida sai tayi istisma’i, idan ya dawo aiki yana bukatar ta da jima’i, ba zata kulashi ba saboda ita ta riga ta zubar da sha’awarta, hakazalika na mijin. Kuma ko da jima’i ya kasance tsakani, to za’a samu matsalar rashin jin dadin saduwa saboda waccan dabi’ar ta gusar da sha’awar aboki ko abokiyar saduwa.

 

Masana sun kara bayyana cewa wanna dabi’ar a bisa binciken su kan iya hana haihuwa. Ya tabbata cewa namiji ba zai iya samar da ciki ba har sai an samu kashi 60 zuwa 70 cikin dari na yayan maniyyi, wanda kuma yayan maniyyin ba zasu kammala hakan ba sai mutun ya kasance lafiyayye kuma mai kuzari. Wanda duk mai wannan dabi’ar ana iya samun shi ko samun ta da karancin kuzari wanda hakan na iya hana su haihuwa.

 

Shawara ta yadda za’a iya gujewa dabi’ar istmna’i

 

Da farko in mutun ya tsinci kanshi cikin wannan dabi’ar kuma yana bukatar dainawa, to, sai ya kudurta a cikinn zuciyarsa cewa zai daina sabili da dabi’ar na da makutar wuyar dainawa muddin ta yi wa mutun katutu.

 

Mutum yayi kokarin aure idan da hali

Ka daina kadaita a dakinka ko gidanka, ka rika shiga mutane dan mafiyawa kadaita ke sa wasu mutane wannan dabi’ar.

 

A guji shan kwayar da zata tada sha’awar jima’i.

 

A guji yawan kallon ababen da zai tada sha’awa, hoto ko bidiyo, kana a guji yawan zantutukan batsa.

A yawaita jin karatu ko wa’azi a ko da yaushe.

Idan aka kiyaye wadannan abubuwa, in Allah ya yarda mai dabi’ar zai iya dainawa. Allah Ya sa mu dace.

SHIN KA SAN WACE IRIN MACE KAKE SO KAI A RA’AYIN KA ?

Kuskure mafi girma da za kayi a rayuwar auren ka shine ka auri macen da ba irin ta kake so ba, kar ka taɓa yadda a ƙaƙaba maka wata yarinya ace wai ka aure ta matuƙar dai bata cikin irin jerin matan da kake so, idan kuwa har kayi gangancin yin haka to ba lallai ka samu natsuwa da jin dadi a gidan auren naka ba.

Kar ka taɓa yadda a yimaka katsalandan ko Shishigi wajen matar da zaka aura, saboda idan har kayi missing auren farko to Shikenan (Indai ba wani gyaran Allah ba) ka riga ka samu matsala a rayuwar ka.

 

Kowanne Namiji a duniya akwai irin abubuwan da yake so a wajen Mace, wani yafi son Æ´ar Lukuta wani kuma Muciya da Zani, wani fara wani baÆ™a, wani Doguwa wani gajeriya, da dai sauran wasu Features a jilin macen, to Amma su Wasu mazan saboda tsabar Sha’awa sukan kasa iya tsayawa ma su bambance cewa shin ita wannan yarinyar da suke tare, Sha’awar ta suke ji ko kuwa a’a sonta suke yi ? Shin tana cikin irin matan da suke so a halitta da É—abi’a ko kuwa bata ciki ? Saboda rashin sanin amsar waÉ—annan tambayoyin shi yake sanyawa kaga mutum da matar shi a gida amma kuma bai daina gane-ganen Æ´an mata ba, ko kuma yana da Budurwar shi amma kullum cikin kalle-kallen wasu Æ´an matan, kuma ba zai taÉ“a iya dainawa ba har Sai lokacin da ya auri irin wacce yake so a halittance da É—abi’ance.

 

Don haka, ka zauna kq natsu ka shiga duniyar tunane da Æ™waÆ™walwar ka, ka don ka gano shin Sha’awar ta kake ji, idan eh haka ne to idan ka aure ta lallai akwai matsala, don kuwa (mafi yawa) samari auren Shaawa suke yi, sai bayan kwana biyu ka samu abinda kake sha’awa sai kuma kaga tayi muni ka koma jin haushin ta.

Post a Comment

0 Comments