Maganin saurin kawowa girman mazakuta da karin karfin gaba da kankancewar gaba

Maganin saurin kawowa girman mazakuta da karin karfin gaba da kankancewar gaba


 Babu shakka lallai wannan fa’idar da kuke karantawa fa’ida ce wacce al’umma da dama suka yi amfani da ita kuma tayi musu tasiri wajen maganin sha’anin daya shafi jima’i.

Wannan fa’ida tana kara sha’awa, sannan tana kara ruwan maniyyi tana kuma maganin saurarin inzali.

Haka nan tana karawa namiji karfin sha’awa, da kuzari, da nishadi, tare da jindadi a lokacin saduwa da iyali.

Abubuwan da zaka samo domin hadawa sune abubuwa kamar haka.

(1) Ganyen Kuka.

(2) Citta.

(3) Kanunfari.

(4) Tafarnuwa.

Da farko zaa samu ganyen kuka guda 5 a shanya ya bushe a inuwa,sannan a samu garin citta karamin chokali Garin Tafarnuwa karanin chokali kanunfari chokali 1.

Za’a hade su waje daya a dake su sosai,sai a rika diban rabin karamin chokali ana zubawa a ruwan shayi ba madara ana sha da safe da dare minti 30 kafin a kusanci iyali.

Za’ai wannan hadin na tsawon sati 1 insha Allah za’a samu kuzari karfi da kuma dadewa ana jima’i da rashin saurin kwanciyar gaba.

Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun magungunan masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

Allah yasa mudace.

Post a Comment

0 Comments