Tirkashi!!! Kalli Sabon Video Yadda Maciji Ya Hadiye Saniya – Wllh Sai Kayi Kuka 😭😭😭

Tirkashi!!! Kalli Sabon Video Yadda Maciji Ya Hadiye Saniya – Wllh Sai Kayi Kuka 😭😭😭


 Assalamualaikum warahamatullah wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a cikin wani sabon video

Ga duk Wanda aka fada masa cewa Maciji zai iya Hadiye Katuwar saniya bazai taba yadda ba

Wannna ba kramin abin da rayuwa bazata taba dauka bane domin kuwa ana ganin saniya nada matukar girma

Amma munafatan zaku kasance damu Dan kallon wannan sabon video da muka zo muku akan yadda Macijiya ta Hadiye saniya

Video

 

Post a Comment

0 Comments