Yadda hamisu breaker ya cha she a wajan shagalin bikin abale shiga nan ga full video.

Yadda hamisu breaker ya cha she a wajan shagalin bikin abale shiga nan ga full video.


 Lallai anyi babban biki acikin masana antar kannywood a wannan lokacin muna fatan Allah ya bawa amarya da kuma ango zaman lafiya a tsakanin su da kuma zuriya dayyi ba.

Yadda hamisu breaker ya chashe a wanjan shagalin auran jarumi dadi hikima wato abale kamar yadda a yanzu haka bamuyi kasa akwai wa ba wajan kawo muku wannan bidiyan domin ganin shagalin.

Dan haka zamu saka muku bidiyan a wajan inda zu kuga wani katan rubutu anan kasa kadan idan kuka danna wannan katan rubutan shine zai baku damar kallan wannan fai fan bidiyan daga farko har karshe.

GA FULL VIDEO

Post a Comment

0 Comments