Yadda Zakiyi Hadin Maganin Fitar Ruwa Mai Wari A Farjin Mace ( infection )

Yadda Zakiyi Hadin Maganin Fitar Ruwa Mai Wari A Farjin Mace ( infection )


 Sallam Jama’a Barkan Da Warhaka Dafatan Kuna Cikin Koshin Lafiya Yau Zamu Tattaunane Akan

WaÉ—ansu daga cikin alamomin ciwon sanyin mata da ake samu ta hanyar saduwa da namiji ko mace mai É—auke da ciwon : (STD/STI):

1. Fitar ruwa daga farji, ruwa mai kauri ko silili, kalar madara ko koren ruwa daga farji.

2. Kuraje masu É—urar ruwa da fashewa a farji , musamman wurinda pant ya rufe.

3. Feshin ƙananan ƙuraje a farji ko cikin farji

4. RaÉ—aÉ—in zafi a lokacin yin fitsari

5. Jin zafi cikin farji lokacin jima’i

6. Zubar jinin al’ada mai yawa ko zuwan jinin al’ada mai wasa, wato akan lokacinda ya saba zuwa ba

7. Ciwon mara

8. Zazzaɓi

9 . Ciwon kai

10. Murar maƙoshi/maƙogwaro

11. Kasala/raunin jiki

12. Zubar jini lokacin saduwa

13. Dakushewar sha’awa, ko rashin sha’awa ko É—aukewar ni’ima

14. Bushewar farji

15. Ƙaiƙayin farji

16. Warin farji (ɗoyi) mai ƙarfi

17. Kumburin farji da yin jawur

18. Gudawa

18. Ko rashin ganin wata alama daga cikin wadannan alamomin da muka bayyana a sama.

Ki nemi wadannan Abubuwa Kamar Haka.

– Garin Lalle cokali 2.

– Garin ganyen Magarya cokali 2.

– Garin Raihan (rai-dore) cokali 2.

– Garin ganyen gasaya cokali 2. Optional (shi ba dole bane).

Za ki tafasa su baki dya da ruwa kofi biyu ko uku mai kyau. Idan ya tafasa kin sauke sai ki surka kwatankwacin yadda zaki iya zama ciki da dumi sannan ki rika shiga kina zama tsawon Minti 15.

Idan kin gama kin fito daga ruwan ki samo garin ganyen lalle cokali daya ki hadashi da Man Kadanya ki kwaba, ki rika shafawa a farjinki kuma kina yin matsi dashi.

In sha Allahu zaki dena jin wannan Qaikayin, kuma ruwan zai dena fito miki.

Sannan kuma ki rika dafa hulba tare da kustul Hindi kina sha. In sha Allahu sanyin zai bar jikinki baki daya har abada. Idan har kinyi wannan baiyi ba to gaskia akwai yiyuwar junnu ne.

Post a Comment

0 Comments