Yan kwamati: sunyi sana din rasa idon Amaryar a ranar shagalin bikin ta

Yan kwamati: sunyi sana din rasa idon Amaryar a ranar shagalin bikin ta


 Qalu innalillahi wai’nna ilaihim raji’un wata budurwar taga ta kanta ana tsaka da shagalin bikin ta wasu aka zo akai mata ido daya a wajan DJ kamar yadda jaridar freedom radio taraiwato.

Gidan jaridar freedom radio tarawaito wani fai fan audio mai dauke da muryar wata budurwa da kuma kawarta da mahaifiyar budurwar suna jimami akan yadda aka fasawa amaryar daza sukai da kin mijinta ido daya a ranar auran.

Wannan al’amarin yafaru kuma ana zargin wa yanda sukai wannan aika aikar yan kwamati ne da wannan danyan aikin a yanzu haka babar wannan yarin yar tana kuka tana ne man abi mata hakkin ta na fasawa yar ta ido daya.

Yanzu ba tare da wani bata lokaci ba zamu saka muku wannan fai fan bidiyan domin ku gani da idan ku kuma kuji abun da wannan amaryar ta fada ga FULL VIDEO ana

Post a Comment

0 Comments