Abubuwa hudu 4 da suke karawa Mata zurfin gaba ni’ima da rikita maigida a lokacin saduwa

Abubuwa hudu 4 da suke karawa Mata zurfin gaba ni’ima da rikita maigida a lokacin saduwa


 Rashin karfi mazakuta wani babban kalubale ne da maza ke fuskanta a wannnan zamani ba tare da la’akari da shekarunsu ba.

Akwai al’amura da yawa dake haifar da matsalar raurin mazakuta ga maza da suka hada da, yanayin kiwon lafiya, matsalolin zamantakewa, shan wasu nau’ikan magunguna, shan sigari, shan magunguna barkatai, shan barasa da sauran su.

Baya ga abubuwan da muka zana a sama dake haifar da raunin mazakuta matsala a kwakwalwa, kamar damuwa, bacin rai, na haddasa raunin mazakuta.

Ana iya cewa mutum ya hadu da wanan matsala ta raunin mazakuta idan yana daya daga cikin abubuwan nan uku.

(1) Rashin sha’awa.

(2) Rashin mikewar mazakuta.

(3) Rashin dadewar mazakuta a mike.

Hakika wani bincike ya gano cewa, samari da yawa na ziyartar likita ne sabida matsalar rashin karfin mazakuta.

Sau da yawa maza masu fama da matsalar ciwon sukari, cututtukan zuciya, hawan jini, ko yawan kiba, na iya kamuwa da rashin karfin maza ba tare da sun sani ba.

Idan ba a dauki mataki da wuri ba raunin mazakuta kan haifar da wasu matsalolin, kamar rashin gamsuwa yayin jima’i da rashin gamsar da iyali, jin kaskanci, damuwa, da kuma matsalolin zamantakewar aure.

Hakanan mai wannan matsala na iya fuskantar barazanar rashin samun haihuwa.

Yanzu zamu jero hanyoyin maganin matsalar raunin mazakuta kamar haka:

(1) Motsa jiki: Akwai hanyoyi da yawa da ake bi domin maganin raunin mazakuta amma motsa jiki na daya daga cikin mafiya shahara da saurin kawo fa’ida.

Wani likita ya bayyana motsa jiki a matsayin hanyar mafi sauri da za’a iya maganin raunin mazakuta.

Motsa jiki na sanya sassan jikin dan adam suyi aikinsu yadda ya kamata, kuma ta haka ne yake kare matsalar raunin mazakuta.

Motsa jiki na inganta kewayawar jini a jikin mutum wanda yake da matukar mahimmanci ga karfin mazakuta.

Motsa jiki na inganta kewayawar jini ne ta hanyar habakar sanadarin “nitric oxide” a cikin magudanar jini, wanda yace shine dai-dai yadda Viagra ke aiki.

Allah yasa mudace.

Post a Comment

0 Comments