Amfanin Da Ganyen Leman Zaki A Jikin Dan’dam

 Bawon lemun da ake zubarwa suna da sinadari da amfanin da zai kawo wa jikin da’Adam ci gaba mai kyau.

Bayan sinadarin bitamin C da ake samu daga jikin lemu, haka zalika bawon lemon na taimakawa wajan gyara huhu tare da yakar guba da zata iya kawo matsala ga huhu.

Lemu na dauke da sinadari masu taimakwa wajan  gyaran jiki sosai da kuma sa jiki aiki yadda ya kamata.

Hakanan  Bawon lemu yana dauke da wani sinadari mai karfi da ake kira da Flabanones; wadanda suke taimakawa gurin rage lalacewa ta hanyar hada abu da iskar da ake shaka.

Sinadarin bitamin C da lemu ke dauke da shi, yana taimakawa gurin gyara kalar jiki.

Bawon lemo na taimakawa wajan gyaran fata.

Za ka iya busar da bawon lemu, ka hada da zuma da madarar youghort ka shafa a fuska, yana gyara fatar fuska sosai.

Ana kuma amfani da shi gurin kara hasken hakori, domin yana dauke da sinadarin dd-limonene, da yake cire dattin hakori. Ya na kuma taimakawa gurin cire dattin sigari a hakori.

Suna kuma taimakawa gurin dauke wari, ta hanyar kona busashen bawon lemu.

Yana kuma ba da kamshi mai ni’ima da dadi.

Post a Comment

0 Comments