AMFANIN K’AFAR KAZA HU’DU A JIKIN ‘DAN ADAM

 Cikin abubuwan da dan adam kan yi sha’awar ci akwai naman dabbobi da tsuntsaye a ciki  harda naman kaza. To sai dai kuma ba kowa ne ke cin kafar kaza  idan an yanka ba. Da yawa daga cikin mutane sukan yadda ta ne.

Bahaushe yana cewa rashin sani ya fi dare duhu. Kad’an daga cikin anfanin kafufun kaza a jikin d’an adam sun had’a da:

1. Kafar kaza tana kara lafiyar kashi tare da kare jiki daga manyan ciwukan kashin irin su ciwon gabobi da sauran su.

2. Bincike ya nuna cewa kafar kaza na magance matsalar nan ta saurin tsufa da wuri.

3. Haka zalika kafar kaza kamar dai yadda aka samu tana magance saurin hauhawar jini musamman ma ga masu matsalar ta hawan jini.

4. Kafar kaza tana da matukar amfani wajen kara karfin kashi, lafiyar jijiyoyi da kuma kwarin hakora da ma akaifa.

Post a Comment

0 Comments