Ni’ima tana da muhimmanci sosai ga Mata, domin ita ce ke tabbatar da dandanon da suke da shi a lokacin da maigida ya bukaci yin jima’i da matar sa.
Wasu mutanen suna ta’allaka ni’imar mace da nau’in abinci da muhalli da take rayuwa, yayin da wadansu kuma ke alakanta su da yanayi na sha’awar da ita kanta macen data tsinci kanta, da kuma yadda take kula da lafiyar jikin ta.
A cikin kaso saba’in na mata a wannan zamanin zaka gansu ne suna da cikar sura ta mata, ma’ana komai sun cika sunyi cif-cif dai dai yadda kowanne namiji ya gani zai ƙyasa har zuciyar sa. Sai dai kuma wurin da gizo yake saƙa shine sai anzo ɓangaren kwanciya, ta yadda miji zaiji salam babu armashi a jikin matar.
A takaice dai, macen da babu ni’ima a tattare da ita, bata gamsar da mijinta yadda ya kamata, sai dai idan an samu anyi kyakkyawan hadin da dai sauya yanayin ni’imar dake jikin ta.
Don haka duk macen da take son ta kasance cikin dawwamammiyar ni’ima, to sai tayi ƙoƙari tabi wannan hanyar da zamu bayyana.
Zaki nemi kayan haɗi kamar haka:
(1) Zuma.
(2) Ruwan Albasa.
(3) Garin fijil.
(3) Garin zaitun.
(4) Garin si’itir.
Ga Takaiceccen Bayanin Yadda Zaki Haɗa;
A lokacin da kika samu wadannan kayan hadin naki sai ki gyara su sosai inda babu datti ko kuma wani abu da zai bata tsaftar su. Daga nan kuma zaki samu wadannan kayan hadi sai ki hada su guri guda ki gauraya, bayan ki gauraya sai ki zuba zuma ki dunga sha har tsawon lokacin da zai kara.
Idan dai kinyi wannan hadin da aka ambata miki, to lallai daga wannan lokacin kin zama sarauniyar dakin ki, saboda ni’ima sai dai ki bada labari.
0 Comments