Ilolin Budewar Gaban Mace Tare Da Hanyoyin Da Za’a Bi Domin Magance Wannan Matsalar

Ilolin Budewar Gaban Mace Tare Da Hanyoyin Da Za’a Bi Domin Magance Wannan Matsalar


 Hakika Duk Macen Da Gabanta Ya Bude Babu Ko Kwanto A Kai Mijinta Baya Gamsuwa Da Ita Yadda Ya Kamata Haka Itama Bata Gamsuwa Dashi A Yayin Ibadar Aure(Jima’i)

Rashin tsukakken farji yanda zai Damki Zakari Da Kyau Domin Jin Dandanon fata-da -fata A Matse Yakan Haddasa Matsaloli Da Dama Na Rashin Gamsuwa Yayin Saduwa.

Budadden Gaba Kalubale Ne Dake Sanya Raguwar Jindadi Tsakanin Ma’aurata,
Sau da yawa Namiji Baya Samun Gamsuwa Da Iyalinshi da kyau sa’annan Itana Macen Baza ta iya jin ‘Kololuwar Dadi Ba (orgasm) Matukar Gabanta A Bude Yake Ba’a Matse Ba.

Yadda Za’a Magance Shi:

1)A Samu Kanunfari,Miski,Man Zaitun A Hadasu Guri Daya Uwar Gida Ta Dunga Matsi Dashi Idan Zatayi Barci Da Safe A Wanyeke Da Ruwan Dumi

2) A Samu Zuma,Lalle Mai Kyau, A Tankadeshi Yayi Laushi Kwabashi Da Zuma, Uwar Gida Ta Dunga Matsi Dashi Idan Zata Kwanta, Da Safe A Wanke Da Ruwan Dumi,
A Kalla Uwar Gida Tayi Sati Uku Zuwa Hudu Tanayi, Inshaa Allah Za’a Samu Mafita.

Allah Yasa A Dace Ameen

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan kun karanata wannan bayanin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Post a Comment

0 Comments