Tirkashi!! Kalli Video Yadda Wasu Matasa Suke yin Wasa Da Giwa abin Burgewa shin mai ko ke zaku iya bada lokacin ku wajan ai kata irin wannan gan gancin a wannan lokacin musamman ace akan giwa.
Assalamualaikum warahamatulla wabarakatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a cikin sabon video Mai giwa nada matukar girma da ban Sha,away a gurin Yara harma da manyan mutane
A India sau da dama zakaga mutane na kiwon giwa sabanin yankin mu na nahitar Africa
A wannnan sabon video zakuga yadda wasu matasa suke sarrafa giwa suna yin Wasa da ita
Haka zalila zakuji dadin kallon sabon video wannnan matasa yan asalin kasar India damuka zo muku dashi
0 Comments