Tofa! Shagiri Girbaú Yá Angwancé Da Wàtà Tsaléliyar Budúrwa Mashaya Allah

Tofa! Shagiri Girbaú Yá Angwancé Da Wàtà Tsaléliyar Budúrwa Mashaya Allah


 Tofa! Shagiri Girbaú Yá Angwancé Da Wàtà Tsaléliyar Budúrwa Mashaya Allah

A yanzu haka shahararan jarumin barkwanci shagiri girbau ya an gwance da Wata Kyakyawar Budurwa kamar yadda a yanzu haka ga Amaryar da ya aure ka kalle ta.

Kamar yadda ka Sani Dai a yanzu wannan jarumin ya kasance yana bawa mutane dariya kuma a yanzu haka ya daukaka a Duniya.

Ga hotunan ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wannan hoton nasan cewa kaga yadda wannan Matar daya aura.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.

Likitoci a fannin lafiyar azzakari sun gargadi Maza kan yin jima’in kure juna da Mata saboda hakan na iya hallaka mazakutansu gaba daya.

 

KU KARANTA WANNAN:

 

Masanan sun bayyana cewa maza masu jima’in kure na iya arangama da targaden azzakari kuma jinyarsa na da wuyan gaske.legit na ruwaito

Punch HealthWise ta zanna da Likitoci kuma sun yi jawabi kan lamarin.

Dr. Gabriel Ogah, babban masanin ilmin mazakuta kuma Dirakta Manajan asibitin Ogah Hospital and Urology Centre, Fugar, jihar Edo ya bayyana cewa yin jima’in kure na iya hallaka namiji har barzahu.

Yace:

“Ko shakka babu, jima’in kure na iya kashe mutum. Yana iya lalata zuciyar mutum idan ba isasshen lafiya garesa ba.”

“Jima’in kure na kawo kamewar azzakari wanda turawa ke kira ga priapism musamman masu hadawa da kwayan karin karfi.”

“Priapism shine yanayin da azzakari zai tashi kuma yaki saukowa. Idan mutum ya sha kwaya, azzakari na iya kamewa yaki sauka.”

“A shekarar nan kadai, na yi jinyar mutum hudu da azzakarinsu ya daskare ya ki saukowa. Sai an yiwa azzakarin aiki yake iya kwanciya.”
“A shekaru biyu da suka gabata, na kula da mutane da suka samu targade yayin jima’i.”

Azzakari na iya targade

Likitan ya yi kira ga Mazaje su yi hattara saboda Azzakari na iya targade idan ya mike.

Yace:

“Na yiwa wani aikin tiyata watanni hudu da suka gabata, azzakarinsa ya balle biyu, mafitsarar ta kaste biyu.”

“Idan kuma ba’a yiwa mutum aikin tiyata cikin sa’o’i 24 ba, shikenan azzakari ba zai sake aiki ba har abada.”

Mun fi fuskantar wannan matsalar da Matasa. Yan shekara 18 zuwa 30 ne wannan abu ya fi shafa
Ya bada shawaran cewa:

“Ku daina amfani da kwayoyin kara karfi musamman idan ba Likita ya baka ba.”

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben ra’ayoyinku a sahen mu na tsokaci.

Post a Comment

0 Comments