Abubuwan da Ango ya kamata ya sani kafin soma saduwa da Amaryarsa a daren farko

Abubuwan da Ango ya kamata ya sani kafin soma saduwa da Amaryarsa a daren farko


 1- ka samu habbatussauda, kustul Hindi, hulba, haltil, jinsen ka hadasu da dan yawa Ka niqasu sai ka dinga shansa kullum a shayi kamar teaspoon sau 3 a rana ko Kuma kadinga dafa cokali 2 a shayi kamar filas 1 kadinga Sha Kuma abin mahadin kada kasa suger sai dai mazar qwaila ko Zuma Mara hadi.

2- zaka Fara amfani da Maganin sanyi Mai kyau da maganin basur kana Sha lokaci lokaci.

CIKAMAR DA TAKE SA QARFIN JIMA’I.

Akwai wasu abinci da idan akayi anfani dasu suna sa kuzari ga da namiji misali Kamar su: citta,barkono ayaba, salak, dabino, alaiyahu,albasa, wanan kamai dasu sukan abiinda kakeci idan kana Shirin aure da Bayan aurenka.

CIMAKAR DA TAKE QARA QARFIN MARAINA.

Gyada, Garin gero, yayan itaciya, man zaitun, gayyanyaki, wake, Kara’s , dankalin hausa,yayan gurji da yayan kabewa da kwai na kazar gida dss.

CIMAKAR DA TAKE QARA RUWAN MANIYYI.

Ayaba ,tumatur,yayan kabewa,gyada da gyadar yarabawa, tafarnuwa, ja fake anfani da wadanan kafin aure da Kuma Bayan aurenka.

CIMAKAR DA TAKE DA JIN DADIN JIMA’I.

Citta Mai kwaya, ayaba, gyada, Zuma, lemon Zaki, kubewa dabino busasshe, aya, yayan kabewa dss.

ABUBUWAN DA ANGO ZAI BARI KOMA YADAINA SHA.

Suger, lemon kwalba Dana roba, Shan taba, shangiya, Duk wani nau’in lemo da aka sawa suger ko kafi suger, Dan zaqi, sweetener Duk sai ka barsu idan kanason ka Zama cikakken namji.

ABUBUWAN DA SUKE SA RAUNIN AZKARI.

Ciwon zuciya, hawan jini, yawan kitse a jiki, kunburin maraina, Rashin samun bacci, qanqancewar maraina, ciwon suger, Shan suger, tunani da yawa dss, wannan matsaloli dana lissafa toh idan kasan kana dasu ka Fara Neman magani kafin aurenka.

AQARSHE: Ya Kamata lalai maza su tashi tsaye wajen gyara jikinsu kafin aure domin wannan matslaar tana da mutuqar hadari ga rayuwar aurenmu awanan zamanin domin Mata suna yin Sama da wata 6 suna gyara jikinsu da Shan magani kala kala na sanyi da samun nishadi.

Shiyasa Idan baka gyara ba kana kallon matar zata fi qarfinka bazaka iya da ita ba sai dai kabarta cikin qunci da damuwa daga Haka Kuma tafa samin rauni da damuwa har ta Fara hango wani nimijin bakai ba.

Post a Comment

0 Comments