Da Dumi Dumi: Gawuna Ya Ce Bai Yarda Da Sakamakon Da Ya Ba Abba Gida Gida Nasara Ba, Yana Shirin Daukar Mataki

Da Dumi Dumi: Gawuna Ya Ce Bai Yarda Da Sakamakon Da Ya Ba Abba Gida Gida Nasara Ba, Yana Shirin Daukar Mataki

 Mun Sami Wani Rahota Daga Gidan Jaridar Jakadiya RTV Gawuna Ya Ce Bai Yarda Da Sakamakon Da Ya Ba Abba Gida Gida Nasara Ba, Yana Shirin Daukar Mataki.

Duk da shi wannan dan takarar gwamna na APC a kalamansa na baya yace idan Allah yayi shine gwamna jihar Kano Allah ya yi, amma kuma sai gashi yana kokarinsa musanta hakan.

Post a Comment

0 Comments