Babban abinda yake sa Mata jin tsoron jama’i shine ta yadda ake fara saduwa dasu a lokacin da suka yi auren farko wato lokacin da aka aurar da yarinya tana budurwa.
Abinda ya kamata mu sani anan shine lokacin da ango zai kawar da budurcin amaryar sa yakamata ya bita a hankali domin kada ya manta ita amaryar batasan yadda akeyin Jima’i ba. ,
Yanda Ango Yakamata Yayi Lokaci Saduwar Sa A Daren Farko
An fi son miji yaje ma matarsa da hira kuma kada yayi gaggawar nuna mata cewar yin jimai ya kawo shi kusa da ita, ldan yana cikin hira da ita sai ya kwantar da kansa akan kafafuwanta kuma yaci gaba da hirar sa.
In an dan dauki lokaci ana hira sai ya dauki daya daga cikin hannayensa ya dora a jikin ta kuma ya fara wasa da jikin nata a hankali, yana wansan yana cire mata kaya a hankali, yana wasa da cibiyarta kuma yana yin sama da hannun sa zuwa kirjinta a hankali, da zaran yakai hannusa a kan nononta, sai yaci gaba da wasa da nonowan nata a hankali, inson samu ne sai yasa bakin sa akan nonowan kuma yaci gaba da wasa dasu a hankali. ,
Yana cikin wasan in har sha’awarta ya fara tashi zai ga ta fara jawo shi ko kuma ta fara rike mashi jiki, hakkan alamune na cewar sha’awarta ya fara tashi kuma tana son a fara jimai da ita kenan.
abin sani a nan shine ko da sha’awar maigida ta tashi to yayi kokari ya danne ta shidai kawai yaci gaba da wasa da ita kuma yayi sauri ya mayar da hannusa a kan farjinta kuma ya cigaba da wasa da dan churon ta wato (clitoris), baya lokaci kadan sai ya mayar da bakinsa akan farjin domin yaci gaba da tsotar dan choron da kuma leben gindinta.
Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan labarin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.
0 Comments