HIKIMOMI DA FA’IDODIN DA AURE YAKE DASHI:

HIKIMOMI DA FA’IDODIN DA AURE YAKE DASHI:


 1.Anayin aurene Domin Raya sunnar annabawa.

2.Anayin aurene Domin mutum yakare kansa daga barin yin zina.

3.Anayin aurene domin domin mutum yasamu zuri’a ta gari masu tsoron Allah.

4.Anayin aurene domin addinin mutum ya kammala,domin shi aure shine rabin addini awajen bil’adama.

5.Anayin aurene domin mutum yayi niyyar yabar zuri’a nagari wadanda zasu rinqa tunawa dashi bayan mutuwarsa suna yimasa addu’a.

6.Mutum nayin aurene domin kariyar mutuncinsa da kuma lafiyarsa.

7.mutum nayin aurene domin samun ladar ciyarwa.

8.Mutum nayin aurene domin hanyace dake sa mutum yadoge wurin neman halal.

9.Mutum nayin aurene domin yaqara samun natsuwa arayuwarsa.

10.mutum nayin aurene domin ibadace wadda allah da manzo sukayi umurni dashi.

Allah yabamu mata/maza nagari ameen.


Post a Comment

0 Comments