Idan bakaso Matarka tana neman wanda zai gamsar da ita sabida ragontarka to kayi amfani da wannan maganin

Idan bakaso Matarka tana neman wanda zai gamsar da ita sabida ragontarka to kayi amfani da wannan maganin


 Matsalar ita ce mata da dama basu san ta yadda zasu taimakawa mazan nasu ba, wasu mazan kuma girman kai ke hanasu yarda suna da matsala bare ma su baiwa matansu hadin kai wajen magance matsalar.

Ga duk matar da mijinta ke fama da lakuran saurin kawowa a yayin da suke saduwar, to ga wasu hanyoyin da zata iya taimakawa mijin nata domin samun waraka.

(1) Istimina – Abu na farko da zaki soma taimakawa mijinki domin rabuwa da wannan matsalar shine istimina.

Ki cire jima’i a ranki ki masa wasan da zai kawo bayan ya kawo sai ki sashi yayi tsarki ko wanke jikinsa ko wanka da ruwan da yake da dumi.

Kada ki bashi abu mai sanyi ya sha ki bashi Lipton ko cafe ya sha idan ma’abocin shan ruwan zafi ne.

Kina sashi kawowa ta hanyar istimina, gabansa na sake mikewa bazai yi zuwan kai da wuri ba kaman yadda yake yi a baya.

Muddin mace zata rika yiwa mijinta wannan wasan a kullum har na mako guda zai daina zuwan kai da wuri.

(2) Kada Ki Gajiya- Idan kina son mijinki ya rabu da matsalar saurin zuwan kai to kada ki gajiya wajen yin jima’i dashi a kullum.

Duk matar da zata rika jima’i da mijinta a kalla kullum sau 3 zuwa 4 na tsawon wata guda, zai daina saurin zuwan kai.

(3) A Hankali- Kada kice mijinki ya zage karfinsa a lokaci da yakr jima’i dake, ma’ana idan yana saduwa dake.

Yin jima’i a tsunake a hankali zai taimakawa namiji mai saurin zuwan kai ya jima yana saduwa da matarsa, amma idan kikace a buga da karfi kuma da sauri yanzun nan zai tsiyaye.

(4) Ni’ima: Mace mai yawan ni’ima a tare da ita tana sa namiji ya kawo da wuri,
ruwan gaban mace yana dibar namiji wajen jin dadin da koma baya zuwa da wuri yazo da wuri.

Kada ki bari sai gabanki ya jike kamin mijinki ya sadu dake, ki bari ya sadu dake a lokacin gabanki na daskare.

Idan kuma a jike kike kije ki wanke gabanki ya zamto babu santsi ko yaukin da zai kwashe shi, muddin mace zata yi hakan mijinta mai saurin zuwan kai zai jima bai kawo da wuri ba.

(5) Yanayin Saduwa: Akwai wasu yanayin saduwan dake sa maza saurin zuwan kai, yanayi kwanciya irin na goho, ko mace ta hau kan namiji yana a rigingine yanayin jima’i ne dake sa maza zuwa da wuri, don haka sai ku daina amfani dasu a lokutan ku na jima’i.

Tabbas idan ma’aurata zasu baiwa juna lokaci da kansu babu shan magunguna suna iya samun waraka.

Yana da kyau mata su fahimci sune ke cutuwa a saurin zuwan kai, don haka ku daure kubi wadannan matakan cikin hakuri domin mazanku suyi bankwana da wannan matsalar na saurin zuwan kai.

Post a Comment

0 Comments