INEC tace tilastawa Baturen zaben Doguwa da Tudun Wada akayi ya ayyana Alhassan Ado a matsayin wanda ya lashe zaben.

Hukumar zabe ta kasa INEC ta ki ayyan sunan Alhassan Ado Doguwa a matsayin wanda ya lashe zaben kujerar Dan majalisar tarayya mai wakiltar Doguwa da T/wada.

A wani jerin sunayen wadanda suka lashe kujerun Yan majalisun tarayya a fadin kasa nan da hukumar ta fitar a shafinta na Twitter, hukumar tace tilastawa baturen zaben akayi ya ayyana Doguwan a matsayin wanda yayi nasara a zaben.

Don haka a cikin jerin sunayen da INEC ta fitar a shafinta na Twitter, bata sanya sunan Alhassan Doguwa ba matsayin wadanda zata baiwa shaidar lashen zaben.

Post a Comment

0 Comments