Ingancaccan Maganin karfin maza

Ingancaccan Maganin karfin maza


 AMFANIN MANJA GA LAFIYARMU

Manja ya samo asali ne daga bishiyar kwakwa mai suna “oil palm trees “.
Yana Kunshe da sinadarai kamar haka :
– carotene
– antioxidants
– vitamin E.

WANNAN SINADARAI NA MANJA SUNA INGANTA LAFIYA TAHANYOYI KAMAR HAKA :

1)Ciwon daji
2) Cututtukan kwakwalwa
3) Cutukan idanu
4) Cutar hawan jini
5) Cutukan zuciya
6) Zazzabin cizon sauro
7) Rage taiba da nauyin jiki

Allah ya bamu dacewa Ameen
* Muna da maganin Basir, Hawan jini, infection, Ciwon Hanta, da magunguna daban daban na cututtuka daban daban.

Post a Comment

0 Comments