Maganin fitar da tsakuwan qoda/dutsen qoda(gallstone
Duk mutumin daya samu wannan larura yayi qoqari yanemi
(1)yayan habbatus-sauda’a
(2)tafarnuwa
(3)Yayan zogala
Yadda ake amfani dashi zaa sami yayan habba cokali 3 sai yayan tafarnuwa 10 sai yayan zogala ayi garinsa adibi cokali 5 sai ahadasu waje daya’ sai asami Zuma mai kyau rabin kofi daya sai azuba wannan mahadan ashanye’ haka zaaayi har kwana goma sha hudu (14 days)
Ariqa sharing(turawa)saboda Amfanuwan Al-umma
0 Comments