Maganin karin girman gaba tsawo da kauri da karin karfi

Maganin karin girman gaba tsawo da kauri da karin karfi


 Yan uwa da dama matsala ta rashin girman gaba tana zama rashin kwanciyar hankalin su a Aure, wanda wasu hakan yana hana su yin komai a lokacin jima’i, kasancewar sun saka a ransu cewa indai gaba bashi da girma to baza ka gamsar da mace ba.

Amma ba haka abun yake ba,girma ko tsawon gaba bashi da alaka da gamsarwa ko rashin gamsar da iyali, muddin kana jimawa kuma ka iya wasannin wanda mace take so to babu shakka a wajen kwanciya zaka gansar da ita.

Amma ga masu bukatar karawa gaban su girma da tsawo da kauri ka wata faita mai karfin gaske suyi kokari su jarraba ta kuma insha Allah duk wanda ya jarraba zaiga amfanin ta matuka.

ABINDA ZA’A NEMA.

1. Jan Nama amma tsoka ake bukata.

2. Zuma mara hadi.

Da farko zaa samu jan nama a gyara shi a wanke shi sosai,sannan a soya shi a mai sosai za saka gishiri kadan kafin a soya, amma baa saka magin ko wani kayan kamshi.

Bayan an soya zaa sauke sai a debi wannan naman a samu zuma mai kyau a zuba a ciki a rufe a daka a firinji a ajeye shi,zaa rika dakar tsoka daya ana ci da safe kafin a karya sannan asha wannan zuma din chokali daya.

A haka har sai an cinye wannan nama da zuma din, Amma fa zakai mamaki insha Allah yadda zaka samu karin girma karfi da kuma tsawon gana da wannan fa’ida.

Post a Comment

0 Comments