Sadik Sani Sadik Ya Cika Shekaru Goma Da Aure

Sadik Sani Sadik Ya Cika Shekaru Goma Da Aure


 MashaAllah! Jarumi Sadik Sani Sadik Ya Cika Shekaru Goma Da Aure, Kalli Yadda Shagalin Murnar Ya Kasance. Shekaru Goma Kenan Dai Dai Da Auren Jarumin Inda Allah Ya Albarkace Su Da Haihuwar Yara Har Guda Biyu, Namiji Da Mace.

Jarumin Dai Kamar Yadda Ku Sani, Ya Dade Tauraruwarsa Tana Haskawa A Fagen KannyWood, Inda Yake Da Masoya Da Dama Daga Ko Ina A Fadin Duniya.

Anga Jarumin Ya Wallafa Wasu Hotuna Da Gajerun Bidiyonsa Tare Da Iyalan Nasa Domin Yin Murnar Cika Shekaru Goma Da Auren.

Ga Yadda Abun Ya Kasance.

 

Post a Comment

0 Comments