Tirƙashi Rikici Yasake Barkewa Sarkin Waka Ya Tona Asirin Aisha Humaira Da Rarara Innalilahi

Tirƙashi Rikici Yasake Barkewa Sarkin Waka Ya Tona Asirin Aisha Humaira Da Rarara Innalilahi


 Yanxu yanxu rikici yasake barkewa naziru m ahmad wanda akafi sani da sarkin mawakan hausawa ya fito ya tona asiri tsakanin mawaki dauda adamu kahutu wanda akafi sani da rararan waka tare da aisha humair

Cikin wani yanayi mai cike da ban tausayi aka ga aisha umaira da dauda kahuti rarara suna neman yunkurin rabuwa saboda zagin data jawo masa wanda itama ta jawo wa kanta ahalin yanxu bama ta iya fitowa mutane

Wanda ahalin yanxu dai sarkin waka shima ya fito ya tona musu asiri abinda yake faruwa a zaman takewar su da dauda adamu kahutu Rarara ya tona musu asiri kai tsaye zaku iya kallon cikakken bidiyon.

Post a Comment

0 Comments