Fitaccen mawaƙin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara ya bayyana irin muguwar asarar da ya tafka sakamakon ƙona gidansa da aka yi mawaƙin ya ce “Ba zan daina faɗar sunan Tsula ba saboda tsoron wani ko wata duk da cewa yanzu haka a ƙiyasin da nayi yaransa sun kwashe tare da ƙona min kayan gida sama da na Miliyan 800 iya na gida kenan ban gama lissafa asarar da nayi a Ofishin 13-13 ba idan na gama zan sanar” in ji shi.
0 Comments