VIDEO: Dan Jarida Season 1 Episode 12 Mp4 Download

VIDEO: Dan Jarida Season 1 Episode 12 Mp4 Download


 DAN JARIDA ZANGO NA 1 KASHI NA 12

Kamfanin Maishadda Global Resources ya gabatar da shiri mai suna 'Dan Jarida' don nuna yadda masu kudi da mulki suke nuna isa da izza a kan talaka ko mai karamin karfi.

Wani jajirtaccin Dan Jarida mai suna Sadik ne ya kawo alwashin bincike da kuma tuna asirin Madugu.
Yana aiki tare da abokiyar aikin sa da yaki cigaba da aikata mayan laifuka ciki harda cin amanar kasa.
Jarumai masu suna Daddy Hikima (Abale), Lawan Ahmad, Tijjani Asase, Shaibu Lawan Kumurci, Sultan, Abdullahi Amdaz (Excellence), Maryam KK da sauran su, suna da tabbacin cewa sun kai tsaye a shirin.





DOWNLOAD EPISODE 12

Post a Comment

0 Comments