Yadda za ka amfani da man da irin kwaryar Habbatus- Sauda:

Yadda za ka amfani da man da irin kwaryar Habbatus- Sauda:


 Yadda za ka amfani da man da irin kwaryar Habbatus- Sauda:

CIWON SIKARI ( DAIBETES).

Ga masu fama da ciwon sikar sai su
samu zuma mai kyau su hada da man
Habbatus- Sauda a mazubi mai tsafta,
sai su gauraye wannan hadin, za su sha
cokali daya sau biyu a rana.
Sannan yana da kyau su kauracewa shan sikari da duk wani nau’in kayan abincin da
zai iya sa lallurar tayi karfi.

CIWON DAJI (CANCER).

Ga mai fama da ciwon daji, sai ya samu
man Habbatus-Sauda da zuma ya hada
waje guda a mazubi mai tsafta, za a
sha cokali daya kafin a ci komai da
safe, daya da rana, daya da daddare
kafin a kwanta barci.

HAWAN JINI.

Ga mai fama da hawan jini, a kullum za
ka zuba rabin cokali na man Habbatus-
Sauda a ruwan zafi daidai yadda za a
iya sha, bayan ya huce kadan sai a sha.
Sannan a kasance masu yawan amfani
da tafarnuwa, a abinci, ko shayi , motsa jikin musamman lokacin da rana
ta fara fitowa kafin tayi zafi sosai.

TARI. Rabin cokali na man Habbatus -Sauda za a zuba a cikin kofi daya na shayin kofi (Coffee) za a yi haka sau biyu a rana, sannan ka shafa man Habbatus-
Sauda a kirjin ka da kuma gadon
bayanka.

KARIN MAHAIFA. Abinda za ki yi anan shi ne ki samu man Habbatus-Sauda da zuma za ki hada awajen guda dai-dai yawan su ya zamo daya, sai ki zuba su a mazubi daya, za ki sha rabin cokali sau uku a rana.

CIWON KAI MAI TSANANI Ga mai fama da matsalolin ciwon kai
sai ya samu man Habbatus-Sauda ya
shafa a gaba goshin sa, sannan ya dan
diga kadan a hanci, bayan ga haka ya
kasance mai cin irin habbatus-Sauda
bayan an gasa shi kadan tare da zuma, akalla sau biyu a kowace rana.

MURA DA SANYI Ga mai fama da mura sai ya samu zuma su hada da Man Habbatus-Sauda, sai ya sha rabin cokali a kullum sannan su diga man kadan a cikin hanci.

TSURO A KAN FATA. Abinda za ka yi , shi ne sai ka nika irin kwayar Habbatus- sauda , sai ka kwaba da ruwa, sannan ka shafa akan wannan tsoron. Sau biyu a rana.

MATSAlOLIN DA SUKA SHAFI HANCI DA MAKOGWARO. Ga mai fama da irin wannan matsalolin, sai ya samu lemun tsami mai kyau, ya matse ruwan a kofi
sannan ya zuba ruwan zafi sosai akai,
rabin cokali na man habbatus- Sauda,
sannan sai ya shaki wannan tiririn ruwan zafin. Haka zai yi sau biyu a rana.

INGANTA LAFIYAR FATA Habbatus- Sauda za ki samu sai ki hada da man zaitun , sai ki wanke fuskar , wannan hadin za ki shafa a fuska , bayan awa daya sai ki wanke.

ZUBEWAR GASHIN KAI. Ga mata masu fama da matsalar zubewar gashi, sai su hada man Habbatus_Sauda da man Zaitun, bayan su tsefe gashin sai su bi layi-layi na gashin suna sa masa man tare da yiwa kan tausa. .

CIWON KUNNE. Irin kwayar Habbatus-Sauda za ka gasa shi sama-sama, sannan ka ni ka shi , sai ka sa man Habbatus- sauda rabin cokali, man Zaitun rabin cokali, sai ka hadesu a mazubi mai kyau, sirinji zaka samu sai ka dure wannan hadin maganai aciki, zaka diga akunne sau biyu a rana.

GURBACEWAR CIKI. Ga mai fama da, gurbacewa ciki , sai ya sa rabin cokali na man Habbatus- Sauda a cikin kofi daya kindirmo daya. Za ka sha sau biya a rana.

INGANTA KARFIN GARKUWAR JIKI – Shan man Habbatus-Sauda na kara
inganta karfin garkuwar dan Adam
musamman in zai juri shan rabin
cokali a kowace rana.

CIWON BAYA. Ga amasu fama matsalolin ciwon baya sai su , samu kamar cokali 1-2 na man Habbatus- Sauda sai ya dora akan wuta yayi dan dumi, wannan man zasu shafa a bayan su tare da yiwa wajen tausa , a hankali. Sannan su sha man Habbatus- Sauda, karamin cokali sau uku a rana.

RAGE DAMUWA. Ga masu fama da yawan damuwa , ko kuma su ji duk sun takura , sai su sa rabin cokali na man Habbatus- Sauda a shayi ko kuma a kofe ( coffee).

MATSALOLIN AL’ADA Ga mace mai fama da matsalolin da suka shafi al’ada sai ta samu zuma cokali daya ta zuba a kofin ruwan dumi, sannan ta sa karami cokali na man Habbatus-Sauda, sai ki sha sau biyu a rana, har na tsawon kwana 40.

CIWON KIRJI Ga masu fama da ciwon kirji, sai ya samu, man Habbatus-Sauda ya hada da zuma a waje daya, bayan su hada, sai su shafa a daidai inda yake ciwon tare da lailaya man sosai ta yadda zai ratsa cikin jikin sosai, sannan a sha cokali daya da safe da kuma yamma a kullum.

TSUTSAR CIKI Ga mai fama da tsutsar ciki, sai ya nika irin kwayar Habbatus-Sauda guda 14 , sai ya hada da rabin karamin cokali na man Habbatus-Sauda tare da rabin- rabi karamin cokali na ruwan kal ( apple cider vinegar) sai a hada da ¼ litar ruwa. In shaa Allahu za’a samu sauki.

SHAKUWA. A duk sanda ka ke fama da shakuwa sai ka tauna irin kwayar Man Habbatus- Sauda guda 7, kasha ½ cokali na Man Habbatus_Sauda tare da (butter) Man shanu.

MAGANCE MATSALOLIN MAFITSARA.

Abinda za ka yi a duk sanda ka samu kanka a irin wannan yanayi sai ka, samu ¼ na litar nono/kindurmo ka
hada da ½ cokali na Man Habbatus-
Sauda da cokali daya na zuma, sai ka
hade su waje daya, zaka sha wannan akullum sau 2.

HASKEN FATA. Man Habbatus-Sauda na da amfani wajen haskaka fata, ba tare da ya haifar da wata illa ba. Abinda za ki yi, shi ne ki samu gram 50 na Man
Habbatus-Sauda da gram 50 na Man
Zaitun sai ki hada waje guda, za ki sha karamin cokali daya a kullum kafin cin
abincin safe.

KUTURTA( LEPROSY). Ga mai fama da ciwon kuturta sai su matse lemun zaki a kofi daya sannan ya sa rabin cokali na man Habbatus- Sauda ya juya sosai, za ya sha sau biyu a rana. In shaa Allahu za’a samu waraka.

AMOSARIN GASHIN KA.

Man Habbatus-Sauda 10 grams za ki
hada da 30 grams na man Zaitu sannan
ki zuba 30 grams na lalle na gargajiya
a ciki, kwabasu za kiyi sannan ki dan
dumama shi akan wuta, bayan ya dan
huce sai ki shafa wannan kwabin akan, sannan ki sa hular lede bayan minti
15-30 sai ki wanke, za ki iya yin haka
sau biyu a sati.

ZAFIN JIKI. Aduk sanda ka samu kanka a cikin yanayi na zafin jiki, sai ka zuba rabin cokali na man Habbatus-Sauda a cikin shayi mara madara, sai ka sha. Zaka iya cigaba dayi har sai zafin jikin yayi sanyi.

KURAJEN FUSKA. Ga masu fama da matsalolin kujane fuska sai ki samu abarba ki markadata sannan ki tace ruwan abarba a kofi, sai ki dauko man Habbatus-Sauda ki sa rabin cokali na man Habbatus-Sauda, in kuma baki da abarba sai kiyi amfani da lemun tsami mai manya-manya a maimakon abarba.

Za ki sha kafin kici abinci da kuma da daddare kafin ki kwanta barci har na tsawon wata 1, sannan za ki iya amfani (Kalonji pimple cream) na fuska. Yana da kyau ki daina cin abincin da zafi sosai.

Wandanna sune akdan daga cikin
amfani ko tasirin Mai da kwayar irin
Habbatus-Sauda ke samarwa ga lafiyar
jikinmu.

Amma abinda hankulan mu anan shi ne , in kazo siyan man Hbbatus-Sauda ko irin yana da kyau ka kula sosai , don wasu ana siyar masu da “ black caraway” amatsayin Man Habbatus-Sauda wanda kowanen su abu ne mabambanta. Sannan yana da kyau ka kula da iya adadin da za kayi amfani da shi , domin amfanin da shi har yar zarta, ma’ana ya wuce misali na iya illatar da kai.

Man Habbatus-Sauda, ana kiran sa da suna daban- daban, aduk inda ka ga an rubuta suna kamar haka “ Kalonji, Black
cumin, Habal-al-baraka.” To shi ne black
seed oil wato Habbatus-Sauda.
Lafiyarka jarinka. 

MAGANIN KARA KUZARI LOKACIN JIMA 

ABINDA ZAA NEMA.

1. ganyen Zogale
2. Yayan Zogale
3. Citta
4. Kaninfari
5. Masoro
6. Kimba.

Kowanne ana son a samu busashshe,sai a hade a dake su suyi kaushi,zaa rika diban karamin chokali a zufa a shayi mara madara, tsawon minti 15 sannan a sha,safe da yamma….

Wannan fa’ida kuma tana maganin sanyin mara ciwon mara mataccen maniyy da amosanin mara.

Yadda Zakayi Hadin Maganin Da Zaka Kai Sama Da Mintina 40 Kan Jima’i Da Iyalinka Gayadda zakayi

Yadda Zakayi Hadin Maganin Da Zaka Kai Sama Da Mintina 40 Kan Jima’i Da Iyalinka .

Aslm Idan ka san baka da aure kar ma ka tsaya bata lokaci wajen karanta wannan fa’idah mai matukar amfani ga ma’aurata.

Ga wani Mujarrab ku gwada yana da matukar tasiri da armashi a babin raya sunnah ta Ma’aiki (SAW).

Kawai ku je shago, ku sayo Fearless da Peak Milk, sai a sayo ayaba ta naira 100 kacal ya isa.

Bude murfin Fearless din, a juye madaran Peak Milk a ciki, a jijjiga sosai, sai ka shanye abinka tas kar ba bawa uwargida, bayan kaci ayaba kamar guda 4 ko 2 ma ya wadatar.

Ma’aurata zakuyi wannan hadin ne bayan mintuna 30 kafin a kai ga raya Sunnar Manzon Tsira Annabi Muhammad (SAW), maza kadai zasuyi banda mata.

Wannan Hadin a zamanke ne ba tare da kasha wata wahalar neman yayan itatuwa ba.

sai dai ina muku fatan alheri tuzurai maza da mata, Allah Ya aurar daku ku dandana dadi da albarkan da muke sha a gidan aure.

Masu sauraranmu a Koda yaushe bayan Kun karanta wannan maganin zamu so karben a sahen mu na tsokaci.

Munagodiya dasauraranmu dakuke akodayaushe.

Post a Comment

0 Comments