Amfanin Ruwan Lemon Zaki Ajikin Dan Adam

Amfanin Ruwan Lemon Zaki Ajikin Dan Adam


 Lemon zaki ‘ya’yan itace ne dangin citrus nkuma ‘ya’yan itace dangin  citrus sune mafiya yawn yayan itace masu kunshe da bitamin C me yawan gaske.

Shi kuma bitamin C yana da matukar Muhammad wajen bai wa jiki cikakkiyat kariya da kuma inganta lafiya.

Misali,  Lemu zaki na baiwa jiki kariya da  ga kamuwa daga cututtuka sakamakon yawan Bitamin C da ya kunsa sannan ya na taimakawa jikin saurin farfadowa idan har an kamu da ciwon.

Lemu zaki na daya daga cikin ‘ya’yan itacei da ya shahara a duniya saboda amfaninsa Dalila da ya kenan ake son marasa lafiya musamman wadanda so ka fara samun sauki su sha Lemon don saurin murmurewa.

Domin taimakawa Al’umma Ya mu ka zakulo mu ku amfanin Lemon Zaki guda tara (9) ga lafiyatmu. A sha karatu lafiya.

1.Lemon Zaki yana Kara  lafiyar idanu Da Qarfin Gani

Kamar yadda aka ambata a sama cewa lemon zaki na kunshe da Bitamin C Mai yawan gaske,  shi kuma Bitamin C yana da fa’ida sosai ga lafiyar ido, kuma ya na  taimaka maka wajen kara qarfin  gani.

Lemon zaki da yawa sanadarin carotenoid, wani nau’in sanadari da jikinmu ke amfani da shi don samar da sinadarin antiophthalmic, wanda

Post a Comment

0 Comments