Matsalar zubewa ko kuma yakushewar nono abu ne na musamman da yake addabar mata a wannan lokaci, duba da dalilai masu tarin yawa dangane wannan al’amari.
A yau zamu kawo muku hanyar da zaku bi domin ganin kun dawo da martabar sa.
zaki nemi kayan hadi kamar haka;
Hulba
Waken soya
Gyada
Ga Bayani dalla dalla kan yadda za’a haÉ—a;
WaÉ—annan kayan haÉ—i ana niÆ™asu ne suyi laushi sosai da sosai, sannan a sai haÉ—a su wuri guda. Bayan haka kuma za’a rinka shan su tare da madarar gwangwani ta ruwa kamar Peak, ko kuma Olympic, kodai duk wadda ta samu.
InshaAllahu za’a samu kyakkyawan sakamako.
Da yawa yawan mutane (musamman mata), suna korafi akan zafi da suke ji a lokacin jima’i ko kuma lokacin da ba’a jima’i dasu. Wannan babbar damuwa ce da mafi yawan lokaci kan addabi ni’imar mace, da kuma hanata sukuni sosai.
Idan mace tana fama da wannan al’amari, akwai abubuwan da ake yi don ganin an rabu dashi na har abada.
Duk mai fama da wannan matsalan zata nemi kayan hadi kamar haka:
– Garin Ganyen kabewa.
– Garin Ganyen zogale.
– Man kadanya
– Garin Majigi.
– Garin Hulba.
Yadda Zaki Hada Wannan Sirri Shine :
Zaki samu kayan hadin sai ki hada su guri guda ki kwaba da man kadanya sai ki dunga shafawa sau uku a rana, duk shafawa sai ki wanke da ruwan dumi zakiyi mamaki kwarai.
0 Comments