1 Akwai nonon daya kwanta akeso su tashi su tsaya char.
2 Akwai kanana anaso su kara girma.3 Akwai kuma waÉ—anda girma sukayi da yawa anaso arage su.
Kuma yanzu zanyi miki bayani akan tsayuwar nono da kuma girmansa.
MENENE YAKESA NONO YA KWANTA?
1 Akwai yawan tsalle.
2 Akwai yawan kamasu.
3 Wani kuma nonon haka yake yanada tsayi dama dole yayi
saurin kwanciya.
4 Akwai kuma shekaru.
MENENE YAKESA NONO SU ZAMA KANANA?
1 Akwa halitta wata dama haka Allah yayita nononta kanana ne.
2 Akwai kwanciya akansu
3 Akwai daurin kirji da zani
4 Akwai saka matsttsiyar rigarsa (breziya).
YAYA ZA AYI A GYARA?
Idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya ki kwaba hulba da ruwan dumi,wato garin hulba yadanyi kauri kar yayi ruwa sosai,saikin tabbatar kin gama abunda zakiyi, kinzo kwanciya,saiki shafa,ki kawo brezia damammiya kisaka da safe saiki wanke da ruwan É—umi, shima wannan matar aure zata iyayi.
Sha’awa tana zama masifa a wurin Dan Adam musamman idan tana haddasa aikata alfasha, ko kuma wadansu munanan ayyukan da suke abin kyama cikin addini, da kuma al’umma baki daya.
Sha’awa, haka zalika kuma tana daya daga cikin alamun lafiyayyen mutum, mace ko namiji ta hanyoyi da dama, tun daga kan wasa kafin jima’i har zuwa lokacin da ake jima’i domin samun ishesshiyar gamsuwa.
Shafin mismob yayi muku kadan daga cikin karin haske dangane da sha’awa, bisa wannan dalili ne yasa zamu kawo muku hanyar da zaku bi domin magance wannan matsalar ta fuskoki da dama.
Zaki nemi kayan hadi kamar haka:
~ Garin habbatus sauda
~ Garin yansun
~ Man yansun
Bayanin Yadda Za’a Hada:
Zaki samu garin habba da garin yansun ki hadesu guri daya ki tafasa idan ya tafasa sai ki tace ruwan ki zuba man yansun din a cikin ruwan ki juya sai ki dunga sha, ki yawaita shan kuma zaki sha na tsawon sati biyu, bayan sati biyu sai ki min magana.
0 Comments