Allah ya yi wa matashi Khalifa Ahmad Jahun rasuwa. Jya da daddare ma an yi fira da shi, bayan gamawa da misalin karfe 10:30 na dare abokinsa mai suna Umar Shehu ya dauke shi a babur zuwa gida a lokacin ne Marigayin yake sanar da abokin nasa cewa yana jin numfashinsa yana cukowa.
Yau kwana ya kare. Allah ya jikansa.
Muma Muna masa Addu’a ubangiji Allah yaji kanshi da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen
Daga Hon. Saleh Shehu Hadejia
0 Comments