Dj LaMszXy X Dj Mansoor Yola Zafafan Wakoki (Sallah Gift Mixtape) 2023 Mp3 Download
Wannan Shine Mixtape Dinda Mukayi Alkawarin Kawo Muku a Matsayin Goron Sallah Mai Suna “Zafafan Wakoki (Sallah Gift Mixtape) 2023” Daga Shahararrun Djs Wato #AfroBeatDj Dj LaMszXy Tareda King Of Zafafan Wakoki Dj Mansoor Yola Kusha Saurari Lafiya.
Wannan Mixtape Din Ya Kunshe Zafafan Wakokin Hausa Daga Bakin Manyan Mawakan Hausa Daban-Daban Kamarsu Auta MG Boy, Umar M Shareef, Kawu Dan Sarki, Salim Smart, Jamil DK, Sheriff Sadiq Umar, Ado Gwanja, Nazifi Asnanic, Da Sauransu Wanda Zai Baku Nishadi Zai Kawatar Daku.
Happy Sallah To All Muslim Ummah.
Happy Sallah Ga Dukkanin Musulman Duniya Baki Daya.
Zafafan Mixtape Irin Wannan Zasu Ringa Zuwa Muku A Wannan Shafi Namu.
Wannan Mixtape Din Sarkiloaded Media Ce Ta Dauki Nauyinsa A Karkashin SGP Record Lafia
Dj LaMszXy X Dj Mansoor Yola – Zafafan Wakoki (Sallah Gift Mixtape) 2023
Dj LaMszXy Mixtape 2023 – Afro Beat Dj
Dj LaMszXy Latest Mix Mp3 – Download
Dj Mansoor Yola Mixtape 2023
Dj Mansoor Latest Mixtape – Arewa Djs
King Of Zafafan Wakoki
Algaita Intro LaMszXy
1. Auta MG Boy – Saima Ranar
2. Hamisu Breaker – Kalmar So
3. Kawu Dan Sarki – Farin Ciki
4. Auta MG Boy – Kije Dani
5. Aminu Mai Nasara – Cikin Dare
6. Nazifi Asnanic – Uwata
7. Sani Ahmad – Baby
8. Ado Gwanja – Luwai
9. Sadiq Saleh – Buri
10. Sheriff Sadiq – Jazaba (A Dai Dai Tanan)
11. Auta MG Boy – Tunda Ina Sonki
12. Sadiq Saleh – In Bake (Ki Kula)
13. Auta MG Boy – Summer
14. Salim Smart – Da Zance Na Fito
15. Umar M Shareef – Dace
16. Jamil DK – Ke Nayi Kudiri
17. Ado Gwanja – Chass
18. Garzali Miko – Baby
19. Auta MG Boy – Mai Farin Jini
20. Moussa Yaro – Kauna
21. Abdul DMG Agender – Jini Da Hanta
Outro AfroBeatDj & KingOfZafafanWakoki
Download And Stream Below.
0 Comments