MUSIC : Isah Ayagi – A fahimce Ni

MUSIC : Isah Ayagi – A fahimce Ni

 

Isah Ayagi  shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar  da sabuwa waka mai take “A Fahimce ni”inda zakuji dadin wakar

Isah Ayagi yayi wakar A fahimce ni  a wanann shekara ta 2023 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.

Wakar ‘A Fahimce ni’ tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.

Zakuyi iya amfani da Download mp3 domin saukar da wakar.

Audio Player

DOWNLOAD MP3

Post a Comment

0 Comments