Wannan Mutumin Yana Fama da Matukar cewan ƙafa Ga Abubuwan dake kawo Cutar Kunburin Kafa a…

Wannan Mutumin Yana Fama da Matukar cewan ƙafa Ga Abubuwan dake kawo Cutar Kunburin Kafa a…


 Allahu Akbar; Rayuwar Duniya Abun Tausayi Yadda Wani Bawan Allah Yake Fama’da Matsanan Ciyar Rashin Lafiya Domin Kuwa Kafar Sa Guda Daya Ta Kunbura Sosai.

Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Wani Mutun da Kafar Sa Ta Kunbura Ta Zamo Babba Sosai Tabbas Rayuwar Sa Ta Baiwa Jama’a Mamaki da kuma Tausayi Saboda Ganin Yadda Girman Kafar Ya Wuce Misali.

Yanzu Haka Dai Wannan Bawan Allah Ah Haka Yake Gudanar da Rayuwar Sa Ta Yau da Kullun Wato Duda Irin Halinda Yake Ciki Amma Hakan Bai sa Zuciyar Sa Ta Mutuba Wato dai Yanayin Komai da Kansa.

Wannan Kenan Kadan Daga Rahoton Mu Akan Yadda Wannan Bawan Allah Yake Fama’da Wata Kalar Cuta da Hakan Yayi Sanadiyar Kunburar Kafar Sa Guda Daya.

Mun Gode Sosai Da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Ku a Wannan Gida Mai Albarka Na Musamman Gidan Labarai Masu Inganci.

Post a Comment

0 Comments