MUSIC: Hamisu Breaker – Mama

MUSIC: Hamisu Breaker – Mama


 Nigerian artist Hamisu Breaker is back with a fresh track, and it’s definitely a vibe! “Mama ” is a hot new song that’s sure to get you moving.

Hamisu breaker a cikin sabuwa shekarar nan ya fitar muku da sabuwa wakarsa   mai suna “mama”.

Hamisu breaker mutum ne da ya kware wajen wakokin so da kauna a kasar hausa prodcure by Kasheepu Amjad record.

Mama   waka ce ta farko da fitaccen mawakin ya fitar a wannna sabuwa shekarar 2023.

To ita wannan wakar Mama akwai bayyanai sosai a cikinta wanda sai kayi download ka saurara zaka fahimci zance na.

DOWNLOAD MP3

Post a Comment

0 Comments