Sunanta Fa’izs Haruna, daga karamar hukumar Safana Jihar Katsina
An kamata tana aikin bada bayanan sirrin mutanen da take rayuwa a cikinsu zuwa ga barayin daji masu garkuwa da mutane
Bayan aikin bada bayanan sirri da take yiwa barayin daji, Fa’iza tace tana yin |a|ata da barayin daji
Akwai bidiyo na cikakken tattaunawa da akayi da ita
Gata yarinya karama, sai ka rasa irin wadannan me yake kai su ga shiga wannan mummunan sana’a wanda bata haifar da komai sai nadama marar amfani
Allah Ka karemu daga sharrin ‘yan bindiga da wadanda suke taimakonsu ta kowace irin hanya
0 Comments