YANDA ZAKI HADA SABULUN GYARAN JIKI NA LOKACIN SHIGA YANAYIN SANYI FATARKI BAZATA BUSHE BATAYILAUSHI SOSAI KUMA KISAMU HASKE MEKYAU.

Dafarko zaki tanadi ABUBUWA kamar haka
1: sabulun detol inbabu zaki iya saka kowane,
2: karass
3: zuma mekyau
4: madara ta gari
5: Suger 
6: danyen kwaila
7: kurkum yellow color 

YANDA ZAKI HADASHI,
zaki markada karass dinki in kinada blander inbabu kijajjagashi a turmi saiki tace ruwanshi, saiki kada kwanaki kizuba cikin ruwan karass din kijuyashi sosai ya hade jikinshi,
Seki yayyanka sabulunki da zakiyi aiki dashi kananan yanka sosai,
Seki kawo wannan ruwan karass din da kika tace kidorashi kan huta yafara tafasa, sai kikawo Suger kizuba kifara juyawa kamar minti 3 zuwa 5 saiki zuba sabulunki da kika yayyanka,
Kicigaba da juyawa sai sabulun ya narke dakanshi saikikawo zuma da madara da kurkum dinki kizuba kicigaba da juyawa na tsawon minti 10 zuwa 15 saiki sauke,
Karkibarshi yasha iska kisamu mazubinki ki zubashi aciki kibarshi abude,
Indai kina wanka da wannan hadin baruwanki da matsalar neman kayan Karin haske koba shafe shafe,
Ze fitarmiki da natural pace naki,
Zai sanya fatarki taushi da sheqi Zai Hana fatarki bushewa musamman lokacin sanyi ko Baki shafa maiba.

Post a Comment

0 Comments